Fassarar Wani Ɓangare Na Hadisai Daga Cikin Littafin Musannaf Na Abubakar Ibn Abi Shaibah Zuwa Harshen Hausa Daga Hadisi Mai Lamba Ta 37673 Zuwa Na 37777

Student: ZUBAIDA ABUBAKAR INUWA (Project, 2025)
Department of Arabic and Islamic Studies
Bayero University, Kano, Kano State


Abstract

Khaɗib Al-Bagdadi ya ƙara kawo mafiya shahara cikin ɗalibansa sune:
(Imamul Bukhari da Imamu Muslim da Abu Dawud da Ibn Majah da
Imam Ahmad da ɗansa Abdullahi da Imam Ibrahim Al-Harbi da
Abubakar ɗan Abi Asim da Bari ɗan Mukallad da Muhammad ɗan
Waddah da Abu Hatim dadai sauransu wadanda suka rawaito Hadisi
daga wurinsa a lokacin da yazo Bagdad, an lissafa kusan mutum dubu
uku(3,00), waɗanda suna daga cikin waɗanda sukafi shahara

Keywords
37673 37777 fassarar angare hadisai cikin littafin musannaf abubakar shaibah